<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Knapp, Phoebe P. (1839-1908), Crosby, Fanny Jane (1820-1915)</author>
<hymn_number>514</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Sanadin ceto, Yesu ne shi,
 Allah ya sa Yesu haka, in ji
 Da farin soma wa'azin nan
 Kofar alheri babu sai Ɗan.

[V2]
 KORUS
 Shaidata wanna gaskiya ce:
 Sani na yi, ni cetacce ne;
 Fahariya babu, ni fansasshe,
 Sani na yi, ni cetacce ne.

[V3]
 2) Zaman na ɗaure zamana dā,
 Wyua, wahala, su duk na ke sha.
 Tun da maganar Allah na ƙi,
 Iblis, makiyinsa, na ke bi.
 Korus

[V4]
 3) Ku masu ji, ku dakata dai,
 Sai kun ji shaidata wannan sosai,
 Yesu ya sayo ni, ya maida ni ɗa,
 Babu mai raba mu har abada.
 Korus</lyrics>
<title>Sanadin Ceto, Yesu Ne Shi LW514</title>
</song>